Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sela-Hammahlekoth
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Shawulu kuwa ya janye daga fafaran Dawuda, ya tafi yă ƙara da Filistiyawa. Dalilin ke nan da ake kiran wannan wuri Sela Hammalekot, wato, dutsen tserewa.