Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Science: The key of knowledge
Ayoyi game da The key of knowledge
“Kaitonku, masanan dokoki, domin kun ɗauke mabuɗin ilimi. Ku kanku ba ku shiga ba, kuma kun hana wa waɗanda suke shiga, su shiga.”
mai koyar da masu wauta, malamin jarirai, domin a cikin dokar ce akwai sani da gaskiya