Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Scepter: A symbol of authority
Ayoyi game da A symbol of authority
“Na gan shi, amma ba yanzu ba; na hange shi, amma ba kusa ba. Tauraro zai fito daga Yaƙub; sandan mulki zai fito daga Isra’ila. Zai ragargaje goshin Mowab, kawunan dukan ’ya’yan Set.
Ubangiji ya karye sandar mugaye, sandan mulkin masu mulki,