Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Raven: A black carnivorous bird
Ayoyi game da A black carnivorous bird
“Idon da yake yi wa mahaifi ba’a, wanda yake wa mahaifiya dariyar rashin biyayya, hankakin kwari za su ƙwaƙule masa ido, ungulai za su cinye su.
Kansa zinariya ce zalla; gashinsa dogaye ne baƙi wuluk kamar hankaka.