Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pound: Equivalent to about twelve ounces
Ayoyi game da Equivalent to about twelve ounces
Sai Maryamu ta ɗauki wajen awo guda na nardi zalla, turare mai tsada; ta zuba a ƙafafun Yesu ta kuma goge ƙafafunsa da gashinta. Gidan duk ya cika da ƙanshin turaren.