Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pottery: Clay prepared for, by treading
Ayoyi game da Clay prepared for, by treading
“Na zuga wani daga arewa, ya kuwa zo, wani daga inda rana ke fitowa wanda yake kira bisa sunana. Yana takawa a kan masu mulki kamar da taɓarya, sai ka ce maginin tukwane yana taka laka.