Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Philosophy: Reveals the mysteries of providence

3 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Reveals the mysteries of providence

  1. Ɗaukakar Allah ce a ɓoye batun; a bayyana batun kuwa ɗaukakar sarakuna ne.

  2. gama abin da ana iya sani game da Allah a bayyane yake a gare su, domin Allah ya bayyana musu shi.

  3. Gama tun halittar duniya halayen Allah marar ganuwa, madawwamin ikonsa da kuma allahntakarsa, ana iya ganinsu sarai, ana fahimtarsu ta wurin abubuwan da Allah ya halitta, domin kada mutane su sami wata hujja.