Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pekahiah: Plotted against and slain by Pekah

1 aya · 2 fannoni

Ayoyi game da Plotted against and slain by Pekah

  1. Ɗaya daga cikin manyan fadawansa, Feka ɗan Remaliya, ya ƙulla masa maƙarƙashiya. Ɗauke da mutanen Gileyad hamsin, ya kashe Fekahiya tare da Argob da kuma Ariye a fadan sarki a Samariya. Ta haka Feka ya kashe Fekahiya ya kuma gāje shi.