Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pedaiah: 1. Grandfather of King Josiah
Ayoyi game da 1. Grandfather of King Josiah
Yehohiyakim yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara goma sha ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Zebuda ’yar Fedahiya, mutuniyar Ruma.