Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pearl: Symbolic
Ayoyi game da Symbolic
Ƙofofi goma sha biyun nan lu’ulu’ai goma sha biyu ne, kowace ƙofa an yi ta da lu’ulu’u guda. Babban titin birnin kuwa an yi shi da zinariya zalla, yana kuma ƙyalli kamar madubi.