Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Partnership: With God

4 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da With God

  1. Don haka, da wanda ya yi shuki, da wanda ya yi banruwa, ba a bakin kome suke ba, sai dai Allah kaɗai, mai sa abubuwa su yi girma.

  2. Gama mu abokan aiki ne na Allah; ku kuwa gonar ce ta Allah, ginin Allah kuma.

  3. A matsayinmu na abokan aikin Allah, muna roƙonku kada ku karɓi alherin Allah a banza.

  4. gama Allah ne yake aiki a cikinku, don ku nufa ku kuma aikata bisa ga nufinsa mai kyau.