Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pale Horse: Symbol of death.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da Symbol of death.

  1. Na duba, can a gabana kuwa ga ƙodaɗɗen doki! An ba wa mai hawansa suna Mutuwa, Hades kuwa yana biye da shi. Aka ba su iko a kan kashi ɗaya bisa huɗu na duniya don su yi kisa da takobi, yunwa da annoba, har ma da namomin jeji na duniya.