Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Osprey

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “ ‘Waɗannan su ne tsuntsayen da za ku yi ƙyamarsu, ba za ku ci su ba domin sun zama abin ƙyama. Tsuntsayen kuwa su ne, gaggafa, ungulu, baƙin ungulu,

  2. Amma waɗannan ba za ku ci ba, gaggafa, ungulu, ungulun kwakwa,