Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oboth: A camping place of Israel in the forty years' wandering.

4 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A camping place of Israel in the forty years' wandering.

  1. Isra’ilawa suka kama hanya, suka yi sansani a Obot.

  2. Sai suka tashi daga Obot, suka yi sansani a Iye Abarim a hamadar da take fuskantar Mowab, wajen fitowar rana.

  3. Suka tashi daga Funon, suka yi sansani a Obot.

  4. Suka tashi daga Obot, suka yi sansani a Iye Abarim, a iyakar Mowab.