Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obed-Edom: 3. A conservator of the vessels of the temple in time of Amaziah
Ayoyi game da 3. A conservator of the vessels of the temple in time of Amaziah
Ya kwashe dukan zinariya da azurfa da dukan kayayyakin da aka samu a haikalin Allah waɗanda suke a ƙarƙashin kulawar Obed-Edom, da kaya masu daraja na gidan sarki, da waɗanda aka kamo cikin yaƙi, ya kawo Samariya.