Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nethaneel: 2. A priest who blew the trumpet before the ark

1 aya · 8 fannoni

Ayoyi game da 2. A priest who blew the trumpet before the ark

  1. Shebaniya, Yoshafat, Netanel, Amasai, Zakariya, Benahiya da Eliyezer firistoci, su ne za su busa ƙahoni a gaban akwatin alkawarin Allah. Obed-Edom da Yehiya su ma za su zama masu lura da ƙofofi domin akwatin alkawarin.