Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Neariah: 1. Son of Shemaiah
Ayoyi game da 1. Son of Shemaiah
Zuriyar Shekaniya su ne, Shemahiya da ’ya’yansa maza. Hattush, Igal, Bariya, Neyariya da Shafat, su shida ne duka.
’Ya’yan Neyariya maza su ne, Eliyohenai, Hezekiya da Azrikam, su uku ne duka.