Tsallake zuwa abun ciki

Elioenai

2 ayoyi · 10 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Elioenai

  1. ’Ya’yan Neyariya maza su ne, Eliyohenai, Hezekiya da Azrikam, su uku ne duka.

  2. ’Ya’yan Eliyohenai su ne, Hodawiya, Eliyashib, Felahiya, Akkub, Yohanan, Delahiya da Anani, su bakwai ne duka.