Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Motive: Sinful, illustrated by Cain

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Sinful, illustrated by Cain

  1. Da ka yi abin da yake daidai, ai, da ka sami karɓuwa. Amma tun da ba ka yi abin da ba daidai ba, zunubi zai yi fakonka don yă rinjaye ka kamar naman jeji. Yana so yă mallake ka, amma tilas ka rinjaye shi.”

  2. Kada ku zama kamar Kayinu, wanda ya zama na mugun nan, ya kuma kashe ɗan’uwansa. Me ya sa ya kashe shi? Domin ayyukansa mugaye ne, na ɗan’uwansa kuma na adalci ne.