Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Motive: Ascribed to God

4 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Ascribed to God

  1. Duk da haka ya cece su saboda sunansa, don yă sanar da ikonsa mai girma.

  2. Na damu saboda sunana mai tsarki, wanda gidan Isra’ila ya ɓata a cikin al’ummai inda suka tafi.

  3. “Saboda haka ka faɗa musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ba dominku ba ne, ya gidan Isra’ila da nake yin waɗannan abubuwa, amma saboda sunana ne mai tsarki, wanda kuka ɓata a cikin al’ummai inda kuka tafi.

  4. Ina so ku san cewa ba na yi wannan saboda ku, in ji Ubangiji Mai Iko Duka. Ku ji kunya ku kuma giggita saboda halinku, ya gidan Isra’ila!