Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mnason
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Waɗansu almajirai daga Kaisariya suka raka mu suka kawo mu gidan Minason, inda za mu sauka. Shi mutumin Saifurus ne kuma ɗaya daga cikin almajirai na farko.