Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Michaiah: 5. Son of Gemariah, who expounds to the princes the prophecies of Jeremiah read by Baruch to the people

4 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da 5. Son of Gemariah, who expounds to the princes the prophecies of Jeremiah read by Baruch to the people

  1. Sa’ad da Mikahiya ɗan Gemariya, ɗan Shafan, ya ji dukan maganar Ubangiji daga littafin,

  2. sai ya sauka zuwa ɗakin magatakarda a fada, inda dukan fadawa suke zaune, Elishama magatakarda, Delahiya ɗan Shemahiya, Elnatan ɗan Akbor, Gemariya ɗan Shafan, Zedekiya ɗan Hananiya, da dukan sauran fadawa.

  3. Bayan Mikahiya ya faɗa musu kome da ya ji Baruk ya karanta wa mutane daga littafin,

  4. sai dukan fadawan suka aiki Yehudi ɗan Netaniya, ɗan Shelemiya, ɗan Kushi, ya ce wa Baruk, “Ka zo tare da littafin da ka karanta wa mutane.” Saboda haka Baruk ɗan Neriya ya tafi wurinsu tare da littafin a hannunsa.