Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Menstruation: Of animals
Ayoyi game da Of animals
kamar jakar jejin da ta saba da hamada, mai busar iska cikin son barbaranta sa’ad da take son barbara wa zai iya hana ta? Jakin da yake nemanta, ba ya bukatar wahalar da kansa; a lokacin barbara za a same ta.