Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Massacre: Authorized by Moses

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Authorized by Moses

  1. Sa’ad da Ubangiji Allahnku ya ba da shi cikin hannunku, sai ku kashe dukan mazan da suke cikinsa da takobi.

  2. Amma fa, a cikin biranen al’ummai da Ubangiji Allahnku yake ba ku gādo, kada ku bar wani abu mai numfashi da rai.