Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Liberty: Figurative
Ayoyi game da Figurative
Sa’an nan za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za tă ’yantar da ku.”
Sai suka amsa masa suka ce, “Ai, mu zuriyar Ibrahim ne kuma ba mu taɓa bauta wa kowa ba. Yaya za ka ce za a ’yantar da mu?”