Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Leprosy: Law concerning
Ayoyi game da Law concerning
Ubangiji ya ce wa Musa,
“Ka umarci Isra’ilawa su kori duk wanda yake da ciwon fatan jiki, ko mai ɗiga na kowane iri, ko wanda ya ƙazantu ta wurin taɓa gawa, daga cikin sansani.
Ka kori maza da mata ma; ka kai su bayan sansani domin kada su ƙazantar da sansani inda nake zama a cikinsu.”