Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Legs: Of the crucified broken

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Of the crucified broken

  1. To, ranan nan fa, ranar Shirye-shirye ce, kashegari kuma muhimmin Asabbaci ne. Domin Yahudawa ba sa so a bar jikunan a kan gicciyoyi a Asabbaci, sai suka roƙi Bilatus a kakkarye ƙafafunsu kuma sauko da jikunan.

  2. Sai sojoji suka zo suka karya ƙafafun mutum na farko da aka gicciye tare da Yesu, da kuma na ɗayan.