Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Kenites
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sai ya ga Keniyawa, ya kuma furta maganarsa. “Wurin zamanku lafiya yake, an kuma sa sheƙarku a cikin duwatsu;
duk da haka, za a hallaka ku Keniyawa sa’ad da Asshur ya kame ku.”
Sai ya furta maganarsa ya ce, “Wayyo, wa zai rayu sa’ad da Allah ya yi haka?