Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jonathan: 6. A son of Jada
Ayoyi game da 6. A son of Jada
’Ya’yan Yada maza, ɗan’uwan Shammai su ne, Yeter da Yonatan. Yeter ya mutu babu yara.
’Ya’yan Yonatan maza su ne, Felet da Zaza. Waɗannan su ne zuriyar Yerameyel.