Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Immer: 5. Father of Pashur

2 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da 5. Father of Pashur

  1. Da firist nan Fashhur ɗan Immer, babban ma’aikaci a cikin haikalin Ubangiji, ya ji Irmiya yana annabcin waɗannan abubuwa,

  2. sai ya sa aka yi wa Irmiya dūka aka kuma sa shi a turu a Ƙofar Bisa na Benyamin a haikalin Ubangiji.