Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Idleness and Sloth: Effects of, afford instruction to others

3 ayoyi · 18 fannoni

Nemi "Idleness and Sloth"

Ayoyi game da Effects of, afford instruction to others

  1. Na wuce cikin gonar rago, na wuce cikin gonar inabin mutumin da ba shi da azanci;

  2. ƙayayyuwa sun yi girma ko’ina, ciyayi sun rufe ƙasar, katangar duwatsu duk ta rushe.

  3. Na yi tunani a zuciyata na kuwa koyi darasi daga abin da na gani.