Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Idleness and Sloth
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Na wuce cikin gonar rago, na wuce cikin gonar inabin mutumin da ba shi da azanci;
ƙayayyuwa sun yi girma ko’ina, ciyayi sun rufe ƙasar, katangar duwatsu duk ta rushe.
Na yi tunani a zuciyata na kuwa koyi darasi daga abin da na gani.