Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ibzan: A Bethlehemite, and judge of Israel.

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A Bethlehemite, and judge of Israel.

  1. Bayansa, Ibzan mutumin Betlehem, ya shugabanci Isra’ila.

  2. Yana ’ya’ya maza talatin da ’ya’ya mata talatin. Ya ba da auren ’ya’yansa mata ga waɗanda ba daga dangi ba, ga ’ya’yansa maza kuwa ya kawo ’yan mata talatin su zama matansu waje da danginsa. Ibzan ya shugabanci Isra’ila shekara bakwai.

  3. Sa’an nan Ibzan ya mutu, aka kuwa binne shi Betlehem.