Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hosah: 2. A Levite

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 2. A Levite

  1. Hosa dangin Merari yana da ’ya’ya maza. Shimri na fari (ko da yake ba shi ne ɗan fari ba, mahaifinsa ya sa shi na fari),

  2. Hilkiya ne na biyu, Tabaliya ne na uku sai kuma Zakariya na huɗu. ’Ya’ya da dangin Hosa su 13 ne duka.