Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hazor

2 ayoyi · 3 fannoni

Nemi "Hazor"

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. A lokacin nan Yoshuwa ya koma da baya ya ci Hazor da yaƙi, ya kuma kashe sarkinta da takobi. (Hazor ce babbar masarautan ƙasashen nan.)

  2. Suka karkashe duk mazaunan ƙasar da takobi, ba su bar wani mai numfashi ba, suka kuma ƙona Hazor.