Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hatred to Christ: No escape for those who persevere in

3 ayoyi · 10 fannoni

Ayoyi game da No escape for those who persevere in

  1. Wane irin hukunci mai tsanani ne kuke tsammani zai dace da mutumin da ya nuna rashin bangirma ga Ɗan Allah, wanda ya yi banza da jinin nan na alkawarin da ya tsarkake shi, wanda kuma ya zargi Ruhun alheri?

  2. Gama mun san shi, wannan wanda ya ce, “Ramuwa tawa ce; zan rama,” da kuma, “Ubangiji zai yi wa mutanensa hukunci.”

  3. Abu mai matuƙar bantsoro ne a fāɗa cikin hannuwan Allah mai rai.