Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hannah: Visits Samuel at the temple from year to year
Ayoyi game da Visits Samuel at the temple from year to year
Amma yaron nan Sama’ila, yana hidima a gaban Ubangiji yana sanye da efod na lilin.
Kowace shekara mahaifiyarsa takan ɗinka ’yar taguwa ta kai masa sa’ad da ita da mijinta suka je miƙa hadaya ta shekara.