Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hanging: The curse of death by
Ayoyi game da The curse of death by
In mutum ya yi laifin da ya isa kisa, aka kuwa rataye shi a itace,
kada ku bar jikinsa a kan itacen yă kwana. Ku tabbata kun binne shi a ranar, domin duk wanda aka rataye a kan itace la’ananne ne ga Allah. Kada ku ƙazantar da ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku gādo.