Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Glory: Of the gospel exceeds that of the law

2 ayoyi · 26 fannoni

Ayoyi game da Of the gospel exceeds that of the law

  1. In hidimar da take jawo wa mutane hukunci tana da ɗaukaka haka, to, lalle, hidimar da take kawo adalci za tă fi ta ɗaukaka nesa!

  2. Gama abin da dā take da ɗaukaka, ba ta da ɗaukaka a yanzu, in aka kwatantata da mafificiyar ɗaukaka ta yanzu.