Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ginath

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sai mutanen Isra’ila suka rabu kashi biyu; rabi guda sun goyi bayan Tibni ɗan Ginat yă zama sarki, ɗayan rabin kuma sun goyi bayan Omri.

  2. Amma mabiyan Omri suka nuna sun fi na Tibni ɗan Ginat ƙarfi. Sai Tibni ya mutu, Omri kuwa ya zama sarki.