Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Friends
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ku abokaina ne, in kun yi abin da na umarta.
Ba zan ƙara ce da ku bayi ba, don bawa bai san abin da maigidansa yake yi ba. A maimako in ce da ku abokai, domin na sanar da ku duk abin da na ji daga wurin Ubana.