Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Fort: Figurative of God's care
Ayoyi game da Figurative of God's care
Ya ce, “Ubangiji shi ne dutsena, kagarata da kuma mai cetona;
Allahna shi ne dutsena. A gare shi nake samun kāriya shi ne garkuwata da kuma ƙahon cetona. Shi ne mafakata, maɓuyata, da mai cetona. Daga mutane masu fitina, ka cece ni.