Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Flesh: Figurative, fruits of

3 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Figurative, fruits of

  1. Ayyukan mutuntaka kuwa a fili suke. Wato, fasikanci, ƙazanta da kuma lalata;

  2. bautar gumaka da sihiri; ƙiyayya, faɗa, kishi, fushi mai zafi, sonkai, tsattsaguwa, hamayya,

  3. da ƙyashi; buguwa, shashanci, da ire-irensu. Na gargaɗe ku, yadda na yi a dā, cewa masu irin wannan rayuwa ba za su gāji mulkin Allah ba.