Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ethanim: Feast of Trumpets in

3 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Feast of Trumpets in

  1. Ubangiji ya ce wa Musa,

  2. “Faɗa wa Isra’ilawa cewa, ‘A ranar farko ga wata na bakwai, za tă zama ranar hutu, rana ce ta tuni da yin taro mai tsarki na sujada da za a fara busar ƙaho.

  3. Kada ku yi aiki na kullum, amma ku miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji.’ ”