Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Entertainments: Repeated through servants when all things were ready
Ayoyi game da Repeated through servants when all things were ready
Hikima ta gina gidanta; ta yi ginshiƙansa bakwai.
Ta shirya abincinta gauraye da ruwan inabinta; ta kuma shirya teburinta.
Ta aiki bayinta mata, tana kuma kira daga wurare masu tsayi na birnin.
“Bari dukan waɗanda suke marasa azanci su zo nan ciki!” Tana faɗa wa marasa hankali.
“Ku zo, ku ci abincina da ruwan inabin da na gauraye.