Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Emims
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
(Emawa, mutane ne masu ƙarfi da kuma yawa, suna kuma da tsayi kamar Anakawa, dā sun zauna a can.
Kamar Anakawa, su ma an ɗauka su Refahiyawa ne, amma Mowab suna kiransu Emawa.