Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Eagle
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ko da umarninka ne shaho yake firiya ya kuma yi sheƙarsa a can sama?
Yana zama a kan dutse yă zauna a wurin da dare; cikin duwatsu ne wurin zamansa.
Daga can yake neman abincinsa; idanunsa suna gani daga nesa.
’Ya’yansa suna shan jini, inda akwai waɗanda aka kashe nan za a same shi.”