Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Diseases: God often entreated to cure

3 ayoyi · 53 fannoni

Ayoyi game da God often entreated to cure

  1. A kwanakin nan sai Hezekiya ya kamu da rashin lafiya har ya kusa mutuwa. Sai annabi Ishaya ɗan Amoz ya zo wurinsa ya ce, “Ga abin da Ubangiji ya ce, ka kintsa gidanka domin za ka mutu, ba za ka warke ba.”

  2. Hezekiya ya juya fuskarsa wajen bango ya yi addu’a ga Ubangiji ya ce,

  3. “Ya Ubangiji, ka tuna yadda na yi tafiya a gabanka da aminci da zuciya ɗaya, na kuma aikata abin da yake daidai a gabanka.” Sai Hezekiya ya yi kuka mai zafi.