Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Devotedness to God: Peter, Andrew, James, John

3 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da Peter, Andrew, James, John

  1. Nan da nan suka bar abin kamun kifinsu suka bi shi.

  2. Da ya ci gaba daga nan, sai ya ga waɗansu ’yan’uwa guda biyu, Yaƙub ɗan Zebedi da ɗan’uwansa Yohanna. Suna cikin jirgin ruwa tare da mahaifinsu Zebedi, suna shirya abin kamun kifinsu. Yesu ya kira su,

  3. nan take suka bar jirgin ruwan da mahaifinsu suka kuwa bi Yesu.