Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Creeping Things: Clean
Ayoyi game da Clean
Sai dai akwai ƙwarin da suke da fikafikai masu tafiya da ƙafafu huɗu da za ku ci; waɗanda suke da cinyoyin da suke sa su iya tsalle.
Za ku iya cin kowane irin fāra, gyare, ƙwanso da danginsu.